News

Kuje Abuja: Iswap sun mana wa’azi sun raba mana kudi bayan sun fasa gidan yarin kuje

Abuja prison break

Bayan Iswap sun fasa gidan yarin kuje Abuja sunyi mana wa’azi na tsawon minti 15 San Nan suka Raba mana kudi sukace mu gudu.

Daga majiya me karfi ya nuna cewa Iswap ne Wanda suka Kai harin jirgin kasa sune suka Kai wan Nan hari na gidan yarin kuje Abuja, inda suka fasa gidan yarin domin su kwashe Yan uwan su har ma wasu daga cikin gidan yarin suka sama dama suka gudu Suma.

Bayan Iswap sun samu nasaran fasa gidan yarin kuje Abuja sun fito da mazauna gidan yarin daga haraban waje suka Tara su San Nan sukayi musu wa’azi na tsawon minti 15 kamar inda mukaji daga majiya me karfi sunyi musu ne a cikin yaren fullanci, turanci, Hausa, da kanuri.

Duba Nan kaga manyan mutanen da suke da sa hannu cikin harin da aka Kai a kuje Abuja 

Bayan sungama waazin nasu gaba daya sai suka fada ma mazauna gidan yarin duk Wanda yasan bashi Daya daga cikin su karya saki Daya shiga cikin manayn motocin da suka zo dashi inba haka ba zasu kashe mutum.

Suka kwashe Yan uwansu gaba daya cikin dogayen mota sauran mutane suka raba musu kudi sukace duk Wanda yakeson ya gudu ga kudin mota Nan yayi kokari yabar cikin garin Abuja.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page