Life Style

Labarina: ci gaban Shirin labarina season 6 and 7

Labarina season 6 and 7

Kai tsaye daga wajen ci gaba da daukan Shirin Nan me dogon zango labarina inda malam aminu Saira yaci gaba da daukan daukan Shirin labarina season 6 and 7.

Dukda dai ancira wasu daga cikin manyan jaruman na cikin Shirin labarina amma dai ga dukan alamu inda daukan yake nuna wa Shirin na labarina zaici gaba da kyau koma muce zai iya fin baya kyau.

Amma dai ga kadan daga cikin video Shirin Nan daga wajen daukan, Kuma Nan Bada jimawa ba za’a ci gaba da haska wan Nan film a gidajen tv da YouTube channel.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page