Life Style

Shagalin bikin lilinbaba da ummi rahab

Lilinbaba and ummi rahab wedding

Cikaken video auren lilin baba da ummi rahab tin daga kwaliyanta zuwa kwallon angunci harda Shirin ango da duk Wani event da akayi a wajen bikin.

Kayan lefen auren amarya ummi rahab da lilinbaba

Muna rokon Allah da yasa an kulla Alheri a wan Nan aure Basu Kuma yasa ace gumma da akayi yasa ya tsare daga dukan shedanun mutum Kona aljan.

Mutane da yawa dai kowa Yana ta fadin albarkacin bakin shi akan auren wasu suna kalamai masu Dadi wasu akasin Hakan.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page