Life Style

Bola Ahmad tinubu: Gasar wakar dauda kahutu rarara na jagaban shine gaba.

Gasar wakar dauda kahutu rarara na bola Ahmad tinubu jagaban shine gaba.

Dauda kahutu rarara ya Saka kyautar mota da manyan waya iphone da kudi masu yawa akan wan Nan takara na jagaban shine gaba wakar bola tinubu ga duk Wanda yazo na Daya zuwa na uku.

Inda aka Saka kyauta ga duk Wanda yazo na Daya zuwa na uku yafi kowa iya Hawa kan wakar da Kuma bin siga irin na wakan.

Mutane da dama sun gwada bajintar su akan Hakan inda ga kadan daga cikin mutanen a cikin wan Nan video da muka kawo muku.

Wakar dauda kahutu rarara na bola Ahmad tinubu jagaban Kaine gaba

Inda har yanzu Ba’a Riga an gama wan Nan gasa ba duk Wanda yaga zai iya gwada bajintarsa Shima Yana da dama don ko Kila mutum zai iya sa’a ya zamo na Daya ko zuwa na uku domin zama zakaran wan Nan gasa.

Gasar wakar jagaban shine gaba bola Ahmad tinubu
Gasar wakar dauda kahutu rarara na bola tinubu jagaban shine gaba

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page