Life Style
Bola tinubu: dauda kahutu rarara wakar jagaban bola tinubu
Bola tinubu song by dauda kahutu rarara
Sabuwar Wakar dauda kahutu rarara dayayi wa jagaban bola tinubu me taken jagaban shine gaba.
Idan me karatu be manta ba dauda kahutu rarara shahararen mawaki ne na jamiyar apc inda ya taka rawar ganin sosai a wajen zaben shugaban kasa Muhammad buhari.
Wanda a yanzu haka dauda kahutu rarara yayi wa alhaji Atiku abubakar waka Shima me zafi akan shugabancin kasa.
Dauda kahutu rarara wakar jagaban bola Ahmad tinubu
One Comment