Life Style

Safara’u kwana casa’in ta Kara wani iskancin

Safara’u na kwana casa’in ta Kara zuwa da wani sabon iskancin inda take rawa tana juya kirji da duwawu tana nuna ma mutane tana kwalelen ku

Hakika da dukkan alamu safara’u kila ta Dena harkan film ne saboda wasu sabin rashin kunya da iya shege da takeyi a social media yanzu Yana Kara yawa.

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara

Idan me karatu be manta ba a baya ansamu wani video na sfara’u Wanda be kamata ba hakan yayi ta zagaye social media inda aketa cece kuce akan hakan ta inda har arewa24 suka cire ta daga cikin film nasu na kwana casa’in

Duk da hakan cikin kwanakin Nan safara’u tana sakin wasu zafafan hotuna da video na rawa Wanda abin babu kunya a Cikin sa.

Safara'u kwana casa'in
Safara’u kwana casa’in tana rawan iskanci

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page