News

Yana Kai yanmata hotel yayi lalata dasu ya gudu da Wayan su

Yana Kai yanmata hotel yayi lalata dasu ya gudu da Wayan su.

Yansanda sunyi nasaran kama Wani saurayi daya kware wajen Kai ‘yanmata hotel yayi lalata dasu San Nan ya zuba musu maganin bacci acikin abin shansu ya gudu da Wayan su da duk Wani Abu na kudi da suke dashi.

Wannan saurayi ya dade Yana irin wan Nan Abu a hotel daban daban inda ya mayar dashi kamar Sana’a ce a wajen shi.

Yana da manyan motoci ga kaya na alfarma da kinganshi Kinga me kudi, don haka ne ma yasa baya daukan Yara sai wadanda ya Gane zai samu manyan kudi daga wajen su.

Yana Kai yanmata hotel:

Halin wannan saurayin shine bayan Kun hadu sai yace zaku hadu a hotel me tsada, bayan kunje zai Miki komai na arziki ya zuba Miki maganin bacci.

Da kingama Sha bacci ya tafi Dake shikenan zai dauke wayanki jaka sarka da zinare ko gwal da duk Wani Abu me tsada ya gudu dasu daga Nan Baki Kara ganin sa.

Haka yayi ma wasu ‘yanmatan bayan sun hadu a gidan rawa ya fada musu daga kasan waje ya dawo Yana Neman ausi kawance tare ya amsa numbar Wayan su.

Bayan kwana biyu Saiya nema su hadu a Wani babban hotel me tsada, zuwan su keda wuya yayi musu komai na masu kudi tinda ya Basu abinsha suka Sha Basu Kara sanin inda suke ba sai bayan awanni goma Sha biyu.

Also Read: Abinda ya hada fadan malam Ali da rayya na cikin Shirin kwana casa’in

GLO Free Unlimited Browser Latest 2022 – Glo Free Browsing

Manyan Wayan su iphone da Samsung Nan gaba daya ya gudu dasu, a haka Nan dai suka shigar da Kara wajen Yan sanda.

Nan take Yansanda suka bazama nemar sa cikin iKon Allah bayan kwanaki biyu suka samu nasaran damke wan Nan babban mayaudari Yana Shirin yima wata budurwa wan Nan Hali nashi Daya Saba.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page