Gaskiyar magana akan Wani video da yake ta yawo na hadiza Gabon tana rawan iskanci a gidan gala da Wani namiji
In me karatu be manta ba kwanaki kadan da suka gabata akwai Wani video da yake ta yawo a kafafen sada zumunta inda video yake nuna jaruma Gabon tana rawa na rashin kunya da Wani Kato a gidan gala.
Duk da dai hadiz Gabon ta karyata wan Nan video da cewa ba ita bace Kuma ita tafi karfin tayi rawan gala.
Ana cikin wan Nan Abu ne sai ga wata baiwar Allah ta fito cikin kafafen yada zumunta ta nuna cewa itace fa acikin wan Nan video ba hadiza Gabon bane, Kuma tana bawa jaruma hadiz Gabon hakuri akan abinda ya faru