Abinda yasa naziru sarkin waka yake zagin nafisa Abdullahi
Saboda nafisa Abdullahi ta fita daga Shirin film me dogon zango na Labarina shi yasa naziru sarkin waka yake zagin ta
Wai yaushe wan Nan rigiman na kannywood zata kare a kulum Kara tona wani asirin akeyi.
Baban cinedu ya tona ma naziru sarkin waka asiri akan abinda yasa yake zagin nafisa Abdullahi.
Inda baban cinedu yake cewa ba wani dalili yasa naziru yake ta wani surutai ba saboda nafisa Abdullahi Tafita daga cikin film nashi ne na labarina, wai shin dole ne sai nafisa Abdullahi tayi maka film.
Kana surutai a social media ka kasa fadan sunan ta inba tsoro ba ka fada Mana, kana kanka sarautan sarkin waka Amma kana ta surutai ko wani iri baka sanin abinda zaka fada.
Baban cinedu yaci gaba da cewa idan har kaba kanka sarautan sarkin waka ya kamata ka rike girmanka.