Life Style
Sabuwar wakar dauda kahutu rarara
Shahararen mawakin Nan na Apc Wanda akafi sani da dauda kahutu rarara ya saki sabuwar wakar sa me taken baba buhari yayi kokari a da sabon tsari
Kamar inda kuka sani dauda kahutu rarara ya shahara ne wajen wakan siyasa musamman zuwan apc ya taka rawan gani sosai a lokacin Neman zaben shugaban kasa buhari.
Inda ya iya Waka da kalamai kala-kala da kalaman zambo Dana habaici domin Yan jamiyar adawa suji haushi.
Hakan yabawa dauda kahutu rarara daukaka sosai inda yayi fice ga duk sauran mawaka na zamani Wanda suke kannywood domin ya samu kyauta har daga wajen shugaban kasa Kai tsaye.
One Comment