Sashi Daban (Others)Videos
Sabuwar Wakar dauda kahutu rarara Dan karamin sauro
Sabuwar Wakar dauda kahutu rarara Dan karamin sauro
Sabuwar Wakar dauda kahutu rarara me taken Dan karamin sauro wan Nan waka anyi su da manyan kalaman Hausa Wanda anyi habaici ga sauran jamiyar adawa.
Ga wakar Nan a kasa ????????
Kamar inda muka kawo muku a Wani rahoton namu wan Nan shahararen mawakin dauda kahutu rarara ya bar jamiyar APC ya koma sabuwar jamiya inda Ibrahim shaaban sharada yake Neman takaran gwamna.
Inda wasu suke ganin dauda kahutu rarara Yana Shirin barin jamiyar ta APC ne gaba daya shi yasa ya fara fita daga matakin jaha.
Idan mukayi dubi da Wasu abubuwan kamar andena tafiya da dauda kahutu rarara a jamiyar na APC gaba daya shi yasa yake son ya canza sheka daga jamiyar na APC