Kalla video inda rarara ya raba manyan motoci da ipone 13 kan gasar wakar jagaba
Kalla video inda rarara ya raba manyan motoci da ipone 13 kan gasar wakar jagaba:
Kamar inda muka sani dauda kahutu rarara ya Saka gasa akan wakar jagaba shine gaba inda akaba ma kowa damar ya nuna bajintar sa.
Ga video Nan a kasa ????????
Da yawan mutane da dama sun gwada bajintar su wasu sunyi Waka su kadai wasu Kuma sunyi tare da mutane da yawa, idan ka kalla video zakaga inda kowa yayi nashi.
Amma bayan gama wan Nan gasa sai dauda kahutu rarara yayi bursu da mutane yaki ya Bada komai ko Kuma yace Wani Abu akan wan Nan gasa daya Saka mutane sukayi.
Wanda Hakan yajanyo Cece kuce da yawa wasu har suna ganin karya kawai yake yaudaran mutane yakeyi.
Amma cikin Allah da iKon shi gashi dauda kahutu rarara ya raba wan Nan manya