Ta kashe mijinta: Wata mata ta kashe mijinta saboda zai mata kishiya
Ta kashe mijinta: Wata mata ta kashe mijinta saboda zai Kara mata kishiya wan Nan miji nata lauya ne Wanda asalin su Yan garin kebbi state ne.
Kamar inda muka samu daga majiya me karfi wan Nan lauya be Dade da aurenta ba suna zaman su na soyayya da farin ciki da lumana.
Ana cikin wan Nan zama sai wan Nan lauya yace zai Kara aure zai aura wata budurwa Wanda asalinta yar borno ce wato meduguri.
Daga Nan sai wan Nan mata ta tayar da hankalin ta ta Saka bakin kishi da beda anfani Wanda har Saida yakai ma auren su ya rabu.
Bayan auren nasu ya rabu ne ita wan Nan mata me bakin kishi ta dauka hayan yandaba Yan tauri zauna gari banza domin su haka wan Nan tsohon miji nata su kashe shi, a haka suka far mishi suka samu sa’a har Saida suka aika shi lahira.
A yanzu haka wan Nan yandaba sun gudu daga garin ita Kuma anyi nasaran kama ita wan Nan mata inda aka damka ta wajen yansanda a state CID Dake garin kebbi.