Hausa News

Dole kayi kuka, Labarin wannan matar ya girgiza duniya

Labarin wannan matar ya girgiza duniya dole ya saka ka kuka

Labarin wannan matar ya girgiza duniya, sunan ta Amina an haife ta a shekarar 1944, yanzu haka shekarar ta 78 a duniya tana zaune ne a wani kauye dake nahiyar Afrika.

Lokacin da aka haife ta iyayenta sunyi hobbasa sosai domin ganin ta dawo daidai, Amma haka yaci tura.

A duk lokacin data fita daga cikin gida, mutane wadanda basu santa ba da kuma yara sune suka guje matan,

wai suna ganin kamar wata halitta ce wacce ba’a saba gani ba.

Matar tana matukar shan wahala a baya kafin ta koma addinin gaskiya (Musulunci).

Amma wani abun mamaki game da tsohuwar shine,

Duk da kasancewar ta bata da idanu da hanci, duk tana abubuwan tane da baki kadai,

haka zalika har Alwala tanayi kamar yadda kowa mai cikakkiyar lafiya yake yi.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page