Wata Mata ta kama Mijinta cikin dare yana lalata da ‘ya’yansa Mata
Wata Mata ta kama Mijinta cikin dare yana lalata da ‘ya’yansa Mata:
Zaka ga mutane suna yawo cikin Riga kamar na gari amma zaluncinsu ko fir’auna baiyi ba,
ace ka rasa Wanda zakayi lalata dasu sai yayanka kanana kuma ta baya wacce irin duniya muke ciki.
Kullum sai ya kawowa matarsa shayi da daddare ashe maganin bacci yake sawa a ciki yana lalata da yaransa,
rannan batasha shayin ba tayi bacci,
cikin dare ta farka ta kamashi ya toshe bakin babbar yar shekara biyar yana amfani da ita yarinyar tana kuka tana bata so.
Matar tana cikin tashin hankali da flrgici
kasancewarta marainiya ba uba ba uwa,
tace kullum tana cikin fargaba da tsoron kar ya fito.
Tana rokon al’umma ku taimaka mata da gurin zama ko abun da zata kama haya,
domin dole tabar gidansa ga babu abinci ga yaran nata babu Iaflya.
Allah ka karemu daga shairin shaidan kasa mu dace.