Hausa NewsNews

Wadume taraba state: Kotu ta yanke ma Wani babban me garkuwa da mutane shekara 7 a gidan yari

Wadume kidnapper in taraba state

Wata babban kotu a garin Abuja ta yanke ma Wani babban me garkuwa da mutane zaman gidan yari na tsahon shekara 7 tare da abokan sa guda biyu.

Wan Nan shari’a an dauki Wani dogon Lokaci ana yinsa Wanda sai a yanzu wan Nan kotu ta yanke masa zaman gidan yari har na tsahon shekara 7.

Wadume taraba state babban tan fashi ne Kuma me garkuwa da mutane Wanda ya addaba wasu yanki daga cikin taraba state.

Hakika wan Nan babban me garkuwa da mutane yayi kaurin suna Wanda jamian tsaro da yawa sun Dade suna Neman sa kamar soja da yansanda.

Daga bisani wasu yansanda na musamman dage Abuja sune suka sama masaniyar inda yake har suka samu nasaran damke shi.

Abin tambaya a Nan Wanda mutane da ma suke tambaya wai shin su yanfashi da masu garkuwa da mutane Ba’a yanke musu hukuncin kisa ne, sai dai a yanke musu zama gidan yari kawai?

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page