NewsVideos

Zan kashe kaina duk ranar da Maryam yahaya ta mutu inji Wani saurayi

Maryam yahaya

A cikin Wani video da muka samu Wani saurayi yace tabbas zai kashe kanshi a duk ranar da Maryam yahaya tabar duniya.

Kalla video anan kasa ????????????

Wan Nan shine saurayin daya dama wasu kalamai akan Maryan yahaya a baya, inda me karatu be manta ba a baya wan Nan saurayin yayi kalamai da yawa kamar haka.

A lokacin da Maryam yahay tayi Wani ciwo Adan watanin baya Wana Nan saurayi ya fito a kafafen sada zumunta inda yake fadin mahaifinsa bashi da lafiya haka ma Maryam yahaya Bata da lafiya, amma yafi damuwa da cinwon Maryam yahaya akan ciwon mahaifinsa.

Wan Nan saurayin yaci gaba da cewa zai iya kashe ko nawa ne akan Maryam yahay don haka har adu’a da siyan Dabba duk yayi an yanka saboda Maryam yahay ta samu lafiya

Abinda yabawa mutane mamaki Yana nufin yafi kaunar Maryan yahaya kenan akan iyayen sa, shi yasa wasu suke ganin cewa kamar wan Nan saurayin ya samu tabin hankali ne.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page