NewsVideos

Video yaron Ali Nuhu a filin Manchester Yana koyon kwallo

Ali nuhu son at england football field

Wan Nan shine kadan daga cikin video yaron Ali nuhu a kasar turai cikin filin kwallo Yana koyan kwallo tare da turawa.

Kalla video gashi Nan a kasa ????????????

Tabbas ganin wan Nan video wasu suna ganin cewa Ali nuhu ya Saka yaron shi a hanyar daya dace wasu Kuma suna ganin cewa kuskuren ne ya daura shi akan hanyar kwallon kafa.

Kowa dai Yana ta fadan Albarkacin bakinsa wasu na fadin abin Alheri wasu Kuma suna fadin akasin Hakan.

Amma abin lura a Nan shine a yanzu kwallon kafa tana Daya daga abin da ake samun manyan kudi da ita a duniya.

To ko Kila abinda Ali nuhu ya gani kenan yasa ya kashe makudan kudade don ya tura dansa har kasar waje england don ya koya kwallon kafa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page