News

Ankashe babban Dan ta’adda da yaran sa a dakin kaduna

Kaduna state

Sojan Saman Nigeria sun samu nasaran fatattaka Wani babban barawo Kuma danfashin daji me garkuwa da mutane Wanda ake kira da shanono tare dashi da yaran sa a dajin Kaduna.

Kamar inda rundunar sojan Saman suka sanar ma manema labaru sun samu bayanan sirri ne na cewa wan Nan yantaada zasuyi taro a wani daji da yakai Nisan kilo mita 130 daga garin kaduna zuwa dajin.

Bayan samun wan Nan rahoton ne mayakan sama suka tashi jiragen su suka afka wan Nan dajin inda suka duba tin daga nesa da idon basira Babu farar hula a wajen kafin su fara Yi musu ruwan wuta.

Nan take suka far ma wadan Nan manyan yantaada sukai rugu rugu dasu da bindigan su da mashinan su, sun samu nasaran kashe shugaban su shanono da Kuma yaran sa guda 17.

Hakika wan Nan babban nasara ne ga mayakan Saman Nigeria saboda sun kashe wasu manyan a Katsina haka Nan ma gashi sun kashe a Nan Kaduna.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page