News

Kaso 90 Cikin 100 Na ‘yan Najeriya Hoton Buhari Ne A Fuskar Wayar Su

Mafi ‘yan Nigeria: A wani bincike da masana suka gudanar ya nuna cewar har kawo yanzu Kashi 90 bisa 100 na ‘yan Najeriya suna matukar kaunar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Binciken ya dara da cewar, kimanin kaso 90 na Al’ummar Najeriya hoton Buhari ne a fuskar wayoyin hannun su,

Yananin da yasa masu lissafawan suka bayyana cewa Buhari a matsayin mutumin da akasarin ‘yan Najeriya sukafi kauna.

Har akwai wanda kawo iyanzuma sunaso da zaa baiwa Buhari a karo na uku koma ace ya zauna dindindin.

Ta wani barayin kuma sai muji jama nata famar kuka da an gaji dashi.

Abin mamakinma har da wanda sukayi ruwa da tsaki a lokacin guguwar zabensa

Wannan dalili masu kididdaga suka shiga cikin lamarin don gane cewa me ya faru

Daga karke sukace mafi yawancin ‘yan nigeria hoton buhari ne a wayansu.

Dalilinsu kuwa shine

  1. Na farko saboda da akwai masu daurawa a fuskar wayansu don kaunarshi,
  2. Na biyu kuma zakaga wasu na bibiyar maganan shugaba Muhammadu buhari.
  3. Suna nuna cewa kusan indan an kunna internet na wayar hannu duk shine ake gani a kafar sadarwan.
  4. Sun sama damar zantawa da wasu ta bangare daban daban don jin ta bakinsu.

Wannan yasa suka kawo wannan bayani akan masu kaunar buhari yawa gagaresu.

Shin kun yadda da wannan binciken na masana?

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page