News

Sojan sama sun kashe Wanda suka kaima shugaban kasa Muhammad buhari hari a Katsina

Sojan sama Nigeria sun samu nasaran kashe ‘yanta’adda da suka kaima shugaban kasa Muhammad buhari hari.

Shugaban yantaada Wanda suka kaima shugaban kasa Muhammad buhari hari shine Abdukarim faca-faca.

Kamar inda suka sanar sojan sama Nigeria sun Kai musu samame a maboyar su inda suka afka musu Lokaci guda suka kashe su tare da manyan yaran sa.

Idan me karatu be manta ba Yan wasu kwanaki da suka gabata ne aka kaima tawagar shugaban kasa Muhammadu buhari hari a hanyar sa na zuwa daura Dake garin Katsina.

Hakan yabawa mutanen Nigeria mamaki matuka da gaske idan har za’a iya kaiwa shugaban kasa hari to su mutanen Nigeria komai ma za’a iya musu kenan

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page