Life StyleNewsSirrin Aure

Wata budurwa ta ka kashe kanta ta hanyar Shan fiya-fiya

Wata budurwa a anguwar alkali Dake karamar hukumar Zaria Dake Kaduna ta halaka kanta ta hanyar Shan fiya-fiya a dalilin saurayi.

Wata budurwa da Bata wuce shakara 24 ba ta shanye kwalban fiya-fiya domin saurayi acikin garin Zaria, ko mene yayi zafi haka yasa Tasha fiya-fiya ta sheka barzahu.

Kamar inda muka samu bayani daga yanuwan ta wan Nan budurwa Tasha fiya-fiya ne saboda a ganin ta an tsane ta don haka bari tabar duniyar kawai kowa ya huta.

Akwai Wani saurayi Dake mokotaka da gidan su wan Nan budurwa Wanda ake tinanin Yana lalata da wan Nan budurwa Wanda ta Riga mu gidan gaskiya.

Saboda shi wan Nan saurayi kowa ya sanshi ba mutumin kirki bane shi yasa duk Wanda ya ganshi da yarinyarsa dole ya rabasu, Hakan yasa duk macen da aka gansu tare da wan Nan saurayi itama ansan ba mutumiyar kirki bace.

Yawan ganin wan Nan budurwa da ta rigamu gidan gaskiya da akeyi da wan Nan saurayi yasa iyayen ta sukayi duk kokarin da zasu yi su rabasu, Hakan har yasa suka amsa Wayan hanun ta.

Wan Nan Abu da iyayen ta sukayi mata domin ganin ta zama mutumiyar kirki su raba ta da miyagun mutane shine ya tunzurata Shan fiya-fiya domin ganin ita an tsane ta don haka duniyar Bata da anfani a wajen ta.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page