News

Kamar da wasa Pi Network yana neman mamaye duniya a fannin Crypto

Kamar da wasa Pi Network yana neman mamaye duniya a fannin Crypto, domin manyan shagunan duniya sunfara hada-hadar cinikaiya da pi coin,

amma wasu a cikin mu sunfara Pi Network sun gaji da mining sundena,

wasuma sun goge Application din, wasu kuma basu yarda da wani pi network ba,

to amma inama zakuyi hakuri domin alamu sun nuna cewa nesa tazo kusa cikin ikon Allah.

Wayanda basudaina Mining na Pi network ba tabbas yanzu sun tara dayawa kuma hakan ya nuna cewa akwai nasara

sannan sai samu tagomashin hakurin dayajima yanayi,

kuma burin kowa shine ya rufawa kansa asiri ta yadda zaifi karfin ci da sha, muhalli, sutura da abin hawa,

to cikin ikon Allah masu yin mining na Pi network sunkusan zaman ‘Yan Goten unguwarsu.

Sannan a shawarce ko bakayin mining na Pi network ba to yakamata kafara daga yanzu tunda ba kudi ake sawa ba,

babu ko sisin kwabo naka iyaka datarka ko kace wani ya buga maga hotspot ka kama wifi nasa ka danyi mining tinda bayacin data, amma pi network yana bukatar hakuri da juriya.

Kuma dukda haka lokaci bai kureba zaku iya register kusamu naku rabon kafin a kaddamar dashi.

Zaku iya sauke naku a playstore ko ka dannan wannan link din don yin register.

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.blockchainvault

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page