Asirin Maryam yahaya ya tonu akan Wani boyayen video nata Daya fito, wan Nan video nata da Ba’a San yanda akayi aka dauke shi ba ya bayyana a kafafen sada zumunta inda take zaune akan kataren Wani saurayi.
Ga video Nan a kasa don Kuma ku Gane ma idanun ku. ????????
Wan Nan video na Maryam yahaya ya tada hankalin masoyanta sosai inda wasu suke ta zagi wasu Kuma suna tirr da Allah tsine, wasu Kuma suna adu’a da Neman shiriya.
Hakika wan Nan bashine video na farko ba da aka Saba gani na matan kannywood irin wan Nan Hali, duk da kowa ya sani ba abune me kyau ba.