Life StyleSirrin Aure

Auren sarauta: ruqayya Aminu Ado bayero zata aura Amir kibiya

Auren sarauta sai Dan sarauta za’a yi gagarumin bikin gidan sarautan Kano na ruqayya Aminu Ado bayero diyar sarkin Kano me daraja ta Daya.

Za’a Yi daurin auren ne a 2 ga watan 9 watan satimba (September) za’a daura auren ne a cikin fadar me martaba sarkin Kano Aminu Ado bayero.

Hakika wan Nan babban biki ne da ake sa ran za’a Yi Wanda Ba’a taba Yi ba saboda diya ce ta gidan muliki da sarauta Daya ce ta gidan girma Kuma yar Lele wajen baba da mama

Allah ya kaimu wan Nan Rana na 2 ga watan satimba musha shagalin bikin Wanda aka Dade Ba’a Yi irinsa ba.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page