Life Style
Dauda kahutu rarara yasa anyi saukan Alqurani ya raba ma Yan kannywood manyan kudi
Dauda kahutu rarara ya hada Taron saukan Alqurani don nema ma kasa zaman lafiya, Kuma ya raba ma ‘yan kannywood kyautar kudi.
Wan Nan shine video inda dauda kahutu rarara ya hada Taron karatun Alqurani a garin Kano don nema ma kasa Nigeria zaman lafiya akan matsalar rashin tsaro.
Hakika wan Nan matsalar na rashin tsaro Yana damun mutanen Nigeria musamman a arewacin Nigeria.
Muna rokon Allah Daya kawo mana karshen wan Nan matsala na rashin tsaro a Nigeria
One Comment