Ko kunsan macen da tafi kowa kudi acikin jerin matan kannywood.
Hakika akwai mata masu kudi sosai a cikin kannywood amma ba kowa ne yasan cewa halima atete tafi Mafi yawancin ‘yanmatan kannywood kudi ba.
A zahiri dai inda muka Saba gani a wajen matan kannywoo kamar su hadiza Gabon, nafisa Abdullahi, da sauran wasu daga cikin sune ake ganin su a manyan motoci da manyan gidajen.
Don ganin cikakken abinda halima atete ta mallaka da sauran abinda wasu daga cikin matan kannywood suka mallaka kalla video Nan a kasa ????????????
Ci gaba da ziyarta shafin mu don samun abubuwa.