Sirrin Aure

Bada kanmu a wajen Maza ke hanamu mijin aure

Wasu kungiyoyin mata a arewacin Nigeria sunyi Wani gagarumin taro akan abinda ke Hana yan mata samun mazajen aure a yanzu. Iskancin matan hausawa

Hakan ya zama kalubale a wajen Yanmata da iyayen su na mazajen aure suna wahalan samu a yanzu, kafin saurayi Daya na aure yazo na iskanci goma sunzo, Hakan babban kalubale ne.

Da ace mu mata zamu kiyaye kawunan mu daga zina da sauran iskanci Babu abinda Wani Dan iska ya Isa yayi mana amma wasu daga cikin mu su suke Kai kansu, wasu Kuma daga antaya sai su Bada kansu ayi iskanci dasu.

Sai kaga namiji Daya Yana da budurwa sama da goma Kuma duk ba auren su zaiyi ba sai dai yaje cen yai lalata ya koma cen yayi lalata, to idan har saurayi Yana samun wan Nan tayaya zaiyi aure.

Inda mu mata Muna kiyaye kanmu da bamu da matsala dole ne mazan su dage suyi aure saboda sha’awa tayi musu yawa.

Duk iskancin namiji Saiya nema mace Kuma Saiya lallabata idan har macen taki yarda shikenan, don haka gyaran daga kanmu zai fara, shine kawai maganin matsalar rashin aure da yake Kara yawaita.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page