Nifa Ban Tilastawa Kowa Ya Zabeni Ba Cewar Muhammadu Buhari
Ban Tilastawa Kowa: A halin yanzu shugaban kasan Nigeria Muhammadu buha ya gaji da abubuwan da ake cewa anyi a mulkinsa,
Mutane da dama sunga hazawarsa a mulki saboda rashin tsaro da tsadan halin rayuwa.
Also Read: Za’a karawa ‘yan Najeriya kudin amfani da waya
More garabasan yin Free Browsing da Glo
Kuma yanzu bada dadewa anga wani sabon sanarwa da gidan labarai
Cewa Muhammadu Buhari yace “Nifa Ban Tilastawa Kowa Ya Zabeni Ba”, Cewarsa
Wato me makon ya tausasa zukakatan jama’a sai ya dunga musu maganar dake bata ransu. (Ban Tilastawa Kowa)
Kuma bayan shekarun baya Muhammadu Buhari ba irin koke-koken da baiyi akan cewan anan cutar ‘yan Nigeria ne a lokacin PDP
Muhammadu Buhari a lokacin campaign nashi, ya kirkiru abubuwan da talaka ke da buri akai.
Sannan bisani bayan ya hau ya fara kakwar musu da burika wanda ya koma ba wanda suka zabeshi haushi har suka yanke kauna akansa.
A lokacin baya kowa yasa mishi fatan gyara nigeria,
mugayen kasa (Barayin gomnati) da yan fashi suna fadin bari suci taliyar karshe kafin buhari yahau.
Sai bayan da yahau aka gane lusarin shugaban kasa aka samu a Nigeria.
Tinda kowa sata yake, kuma bisa kididdiga da akayi, anyi ittifakin ba’a taba shugana kamar Muhammadu buhari ba.
Gashi za6en bana yana gabatowa kuma yanata babatu.
Allah ka zaunar mana da kasa Nigeria lafiya.
Ya kuma bamu shugaba na gari. Ameen
One Comment