News

Anrufe wata babbar university a Abuja saboda rashin tsaro

Anrufe wata babbar university a Abuja saboda rashin tsaro

An rufe wata babban university a garin Abuja saboda rashin tsaro da Wani labarin sirri da jami’ar ta samu na ana Shirin Kai mata hari a kwashe dalibanta. (Anrufe wata babbar university)

Also Read:‘Yan Bindiga: Zamu Sace BUHARI Da El-Rufai A Wani Sabon Bidiyo

Yan Nigeria kukan dadi sukeyi inji Buhari

Wannan jami’a me suna veritas babban university ne Wanda ta hada manyan yaran masu kudi, daga garuruwa daban daban.

Jin wan Nan sakon sirri yasa hankalin malaman makaranta ya tashi, Wanda yanzu har yakai ga sun kulle makaranta zuwa Wani Lokaci Wanda Basu fada ba.

Tabbas wan Nan rashin tsaro Yana damun mutanen Nigeria ta harkan ilimi abinci lafiya da komai na kasan ma rashin tsaro a kulum Kara lalacewa yakeyi.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page