News

Tashin hankalin mutanen Nigeria be damu shugaban kasa Muhammad buhari ba

Tashin hankalin mutanen Nigeria be damu shugaban kasa Muhammad buhari ba.

Wai mene kedamun shugaban kasar Nigeria ne, wai da gaske shine ko Kuma Wani ne aka canzo.

Anya kuwa Ba’a canza Wani Abu daga jikin shugaban kasa Muhammad buhari ba, don halin ko inkula da yake nunawa yayi yawa akan mutanen Nigeria.

A lokacin da mutane suke jimamin sabon video da ‘yan ta’adda suka saki suna dukan mutanen da suka kama a jirgin kasar Kaduna Abuja, kowa Yana cikin jimami da damuwa ganin azabtar dasu da akeyi

Shi Kuma a lokacin shugaban kasa Muhammad buhari ya Saka a Twitter nashi Yana taya yar wasan Atlantic murna akan nasaran da ta samu.

Haka yasa talakawan Nigeria Kara Jin haushin shugaban kasa Muhammad buhari ta inda yaki daukan mataki amma Yana murna ne akan Wani Abu na daban

Abinda bashi ya kamata yayi magana Akai ba shi yake magana da nuna damuwar sa Akai.

Tashin hankalin mutanen Nigeria be damu shugaban kasa Muhammad buhari ba. Inda akaga yamabawa da jin dadi da ya nuna a shafinsa na twitter

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page