News

Shugaba Muhammad buhari zai tafi laberia don Samar musu da tsaro

Shugaba Muhammad buhari zai tafi laberia don Samar musu da tsaro.

Shugaban kasa Muhammad buhari jirgin shi zata daga zuwa laberia don Samar da tsaro don shugaban kasa Muhammad buhari ya nuna cewa tabarbarewan tsaro a laberia da da Wasu kasashen Africa abin Yana damun shi.

Don haka ne shugaban kasa Muhammad buhari zaiyi tattaki don garzayawa wan Nan kasashen don ganin ya tabbatar musu da harkan tsaro.

Abin tambaya wai shin Nigeria Bata damu shugaban kasa Muhammad buhari ba kenan har da yake so ya tafi wasu kasashen don yaga ya tallafa musu akan harkan tsaro.

A yanzu dai a cikin Africa Nigeria itama tana Daya daga cikin Wanda harkan tsaro ya lalace gaba daya musamman a barayin arewacin Nigeria.

A Hakan kafin kaji shugaban kasa Muhammad buhari Yana magana akan harkan tsaro a Nigeria da wuya sai dai yayi tayi akan wasu kasashen.

Ko mene zakuce akan fitan shugaban kasa Muhammad buhari?

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page