News

NNPC fuel frice today: NNPC ta Kara kudin man fetur daga naira 165 zuwa 179

NNPC fuel frice today: NNPC ta Kara kudin man fetur daga naira 165 zuwa 179

NNPC FUEL FRICE TODAY
NNPC FUEL FRICE TODAY

Gomnatin Nigeria ta Kara kudin man fetur daga naira 165 zuwa naira 179 Hakan yazo ne bayan sanarwa da aka samu a yau daga NNPC inda ta umurci dukkan gidajen Man fetur da suke Nigeria dasu maida litan man fetur zuwa naira 179. (NNPC fuel frice today)

Also Read: Manyan duwawu – Dalilin da yasa maza suke son mace me manyan duwawu

Hakan ya tada hankalin mutanen Nigeria da dama inda suke ganin wannan gomnatin batayi musu adalci ba saboda tsadar rayuwa na abinci da kayan masarufi tayi yawa.

Kuma a Hakan an Kara kudin gas da man fetur to talaka a ina zai Saka kanshi. (NNPC fuel frice today)

Kamar inda kowa ya sani ne manyan masana’antu da manyan motoci na sufuri duk da gas suke anfani.

Wanda a yanzu haka ana siyar da litan gas ne a naira 1000, Wanda Hakan ya zama dole abubuwan ko Wani company su da masu manyan motoci su Kara kudi.

Sai Kuma kwatsam gashi gomnatin Nigeria ta Kara kudin man fetur Shima, Wanda Hakan zai iya Kara Saka ababen masurufi da kayan abinci su Kara tsada. (NNPC fuel frice today)

Dalilin Gomnatin Nigeria

Gomnatin Nigeria tace Bata da inda ta iya ne yasa ta Kara wan Nan kudin gas da fetur, amma mutanen Nigeria su Kara hakuri komai zai zama dai-dai Nan Bada jimawa ba.

Wasu mazauna Nigeria suna ganin Hakan ba dacewa bane wan Nan arzikin man fetur daga kasan mu ake samun shi amma har wasu kasashen turawa Sufi mu anfana dashi.

Wasu Kuma suna ganin Hakan ya zame ma gwamnati dole ne don gaba daya duniyar ne komai Yana ta Kara tsada har da yankin turawa bawai Africa bane kadai. (NNPC fuel frice today)

Wasu Kuma suna ganin kamar a koma mulkin baya na PDP domin anfi walwala da Jin Dadi da saukin rayuwa yanzu kuwa gomnatin APC tazo kowa yanaji ajikin shi.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page