EducationNews

Asuu strike update: Buhari yabawa ministan Ilimi umurni da akoma makaranta Nan da sati biyu

Outcome of Asuu strike today

Asuu strike update: Buhari yabawa ministan Ilimi umurni da akoma makaranta Nan da sati biyu

A yau ne shugaban kasa Muhammad buhari yaso ya zauna tare da wakilan malaman makaranta na universities, amma Kuma sai wayewan garin kawai suka canza Shawara aka fasa.

Also Read: Zawarawan kannywood tare da tsofafin mazajen su

Shugaban kasa Muhammad buhari ya fasa zama da malaman makaranta na universities sai ya zauna da ministan Ilimi da sauran wasu manyan Dake cikin sashin ilimi domin magance wan Nan matsala na yajin aiki da malaman makaranta da sauran ma’aikatan universities suke ciki.

Shugaban kasa Muhammad buhari ya bawa ministan Ilimi malam adamu sati biyu don ya kawo karken wan Nan yajin aiki kota Wani irin hanya ne don Shima abin ya fara damun shi.

Da yawan mutane suna ganin ministan Ilimi sune suka Hana shugaban kasa zama tare da malaman makaranta domin karsu tona musu asiri.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page