Sirrin Aure

Budewar gaban mace da maganin shi

Da yawan mata suna fama da budewar gaban mace, budewar gaba Yana faruwa ta hanyoyi da dama, haka Nan Kuma akwai hanyoyin gyara shi da dama.

Agaban mace akwai wani tsukakiyar nama Wanda tanan azzakarin namiji ke Fara wucewa kafin ya shiga ciki sosai.

Domin haka ne yakan kasance wasu matan wan Nan tsokan ne yakan saki Amma ciki zaka jisu adan tsuke kadan Kuma da dumi acikin farjin nasu.

Wasu matan Kuma duka ne yake saki da bakin farjin da Kuma cikin farjin sai kaji Kamar ka sakka azzakarin ka acikin baho Kuma babu dumi, to ko wañne daga ciki matsala ne Kuma ya kamata ayi kokarin a magance shi. (Budewar gaban mace)

Yadda namiji gamsar da mace taji Dadi sosai

Ki samu Kanunfari, Miski me kyau, Man Zaitun me kyau, A Hadasu a juya kulum da daddare ki dinga sawa a gabanki idan Zaki kwanta, ya zama Kamar matsi kenan, in antashi Da Safe A Wanke Da Ruwan Dumi, San Nan a Kara shafa wan ñan miskin a saka wando me kyau. (Budewar gaban mace)

Ko Kuma ki Samu Zuma me kyau, Lalle Mai Kyau ki tankade shi yayi laushi don Kar kisa a gabanki yayi Miki zafi, a Kwaba Da Zuma, kulum idan Zaki kwanta kisa a gabanki Kamar matsi Da Safe ki Wanke Da Ruwan Dumi don ba’a so mace tana sa ma jikinta ruwan sanyi, bayan kin wanke sai kishafa miski kisa wandon ki me kyau.

San Nan Zaki iya jika kanunfarin ki dinga sa mishi Zuma ko Madara kinasha hakan zai Kara Miki ruwa da Dadi. (Budewar gaban mace)

Zaki iya samun dabino me kyau ki daka tare da Kanunfari ki dinga Sha da Madara shima Yana Kara Miki ni’ima da ruwa da Dadi.

Da yardan Allah in kikayi wan Nan na wata daya zakiga canji a jikinki gabanki zai matse yayi dumi ya Kara Dadi ga Kuma ruwa.

Yana da kyau kidena tsarki da ruwan sanyi, Kuma ki dinga canza wando akan lokaci so biyu haka a rana ko sama da hakan, ki sama ingantattun abubuwa da Zaki dinga anfani dasu domin gyara gabanki Kuma ki guji duk abinda kikasan zai kawo Miki matsala a gabanki.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page