News

Aisha buhari ta gayyata masu Neman takaran shugaban kasa Amma Kar kowa yaje da waya

Matan shugaban kasa Aisha buhari ta gayyata masu Neman takaran shugaban kasa Amma Kar kowa yaje da waya wajen taron

Matar shugaban kasa Aisha buhari ta gaiyata masu Neman takaran shugabancin kasar Nan daga jamiya daban daban Taron Shan ruwa a fadar shugan kasa rana 23 April 2022 wato ranar asabar kenan da karfe 6:30pm.

Matar shugaban Aisha buhari ta aika ma masu Neman takaran shugabancin kasar ne da sakon gayyata inda acikin sakon aka sanar dasu Kar Wanda ya halarta wajen da wayar salulun shi takardan gayyatar sa itace zai nuna kafin ya samu daman shiga fadar na shugaban kasa domin halartan wan Nan taro.

Dukda dai mutane sunta korafi akan ko mene yasa matar shugaban kasa Aisha buhari ta Hana kowa zuwa da waya sai wasu masu ruwa da tsaki akan harkan tsaro sukace.

Aisha buhari
Matan shugaban kasa Aisha buhari ta gayyata masu Neman takaran shugaban kasa Amma Kar kowa yaje da waya wajen taron

Dama da yawan lokuta in me girma shugaban kasa ko matemakin sa ko matar sa zasu gayyata mutane zuwa wani taro ba’a cika zuwa da waya ba saboda mataki na tsaro don haka wan Nan ba sabon Abu bane.

Kuma suka Kara da cewa ai ba za’a Hana matemakin shugaban kasa zuwa da waya ba ko Kuma wasu daga cikin gwamnoni masu ci a yanzu, Amma dai Wanda aka gayyata ba zasu zo da waya ba Kuma wan Nan bawai sabon Abu bane ko Kuma wani Abu na Cece kuce Duk cikin tsaro ne.

How to improve your wife with dates

To muna Nan dai muna jiran wan Nan rana nasha ruwa na me girma matan shugaban kasa Aisha buhari don ganin wan Nan babban shagali da Kuma abubuwan da za’a tattauna a wajen.

Kudai ku kasance damu domin samun labaru da dumi dumin su da sauran abubuwa na ilimantarwa da fadakarwa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page