News

(CBN on fire) Gobara ya kama a CBN

CBN on fire

Gobara ya kama a CBN (CBN on fire)

Wutar gobara ta koma a CBN inda muka samu masaniyar cewa wuta ta tashi misalin karfe 7 na safiyar yau.

Daga majiya me karfi wutan ta kama ne a sanadiyar man fetur inda akayi sauri aka sanar da hukumar kwana-kwana don su kawo temakon gaggawa.

CBN on fire cbn ya kama da wuta
CBN on fire Gobara ya kama a CBN

Bada jimawa ba shugaban hukumar kwana-kwana na jihar Benue ya aika da hazikan ma’aikatan sa don sukashe wan Nan wuta da ta tashi a CBN reshen benue.

Zuwan wan Nan ma aikatan kwana-kwana keda wuya suka samu nasaran kashe wan Nan wuta inda akayi sa’a Bata shafa sauran wasu 6angare na cikin bankin CBN reshen benue din ba.

Secondary school ** saga video

Har yanzu dai jami’an bankin Basu bada wani jawabi ba akan faruwan kamawar wutan ba na anrasa wasu manyan abubuwan ko a’a.

Amma dai da mun samu labari zamu sanar daku don sanin abubuwan da suke faruwa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page