Bet9ja website hacked, An kwace website na bet9ja
(Bet9ja website hacked) Wasu manyan masu kwamushe (blackcat? sun kwace bet9ja wato babban website na betting ko Kuma nace caca a hausance.
(Bet9ja website hacked) Bet9ja tana cikin tsaka me wuya inda wasu manyan masu kwamushen Yanar gizo-gizo (blackcat) Wanda ake zargin daga kasar rasha suke (Wanda ake kiransu da hackers a turance) .
Hakan ya Fara faruwa ne tin ranar alhamis inda masu anfani da bet9ja suke ta kokarin suga cikin account nasu Amma hakan be yuwu ba, daga Nan ne hankalin mutane ya Fara tashi.
Jim kadan da Fara faruwan hakan korafe korafe ya Fara yawa sai bet9ja ta fitar da sanarwan cewa Dan wani Abu ne yake faruwa da site din nasu na bet9ja Amma dai suna ta kokarin suga sun gyara.
Inda sukaci gaba da cewa Dan wani tangarda ne aka samu daga wasu masu kutse inda suke bukatan ganin sunyi kutse cikin data base nasu don kwacewa daga hannun su Amma dai hakan be yuwu ba, don haka suna ba mutane hakuri akan abinda ya faru Kuma hankalin mutane kada ya tashi domin babu abinda zai faru da dukiyan su don suba gaba daya hankalin su Yana wajen ne na ganin masu kutsen Basu samu nasara ba.
Bet9ja sun Kara ba mutane hakuri da Kuma Kara Basu natsuwar zuciya da Kar wani Abu ya dame su babu abinda zai faru da kudin sa da yake cikin account nasu na bet9ja, inda suka Kara da cewa suna gama gyara komai zasu bawa masu account dasu wani kyauta Wanda zasuji Dadi da farin ciki.
Dama kwanaki kadan da suka wuce america ta bada sanarwan kowa ya kiyaye saboda wasu matsu kutse da kokarin ganin sun kwace website na mutane daga kasar rasha sun saki Wani babban virus a duniya domin ganin sun kwace ma mutane manyan website nasu dama sauran wasu account da wasu abubuwan na online.
KoDa haka ne wan Nan masu kutse suka fado Nigeria don ganin sun kwace ma mutane website nasu da sauran wasu account shine har suka Kai ga bet9ja inda har yanzu Basu samu nasara ba.
whoah this weblog is wonderful i really like studying your posts.
Stay up the great work! You recognize, a lot of persons are searching around for this information, you can aid them greatly.
aid ukraine