News

kanfanin sadarwa sun kule ma mutane layi bayan sunyi linking da NIN

Wani babban Rigima ya barke tsakanin mutane da kanfanin sadarwa sun kule ma mutane layi bayan sunyi linking da NIN

Da yawan mutane suna ta korafi wasu ma harda zagi saboda kanfanin sadarwa sun kulle musu layuka bayan sun hada shi da NIN nasu.

Dukda dai kanfanin sadarwa sunce Basu kulle layin wani Dan Nigeria da yayi nasaran hada SIM nashi da NIN ba sai dai wata kila kuskure ne mutum yaga Kamar ya hada Amma be hadu ba.

Hakan dai yasa ana ta Cece kuce a social media akan faruwan hakan ta inda mutane ketajin haushin kanfanin sadarwa akan faruwan hakan don wasu an katse musu kasuwancin su .

Kanfanin sadarwa suna ta tura ma mutane da Sako zuwa wayan su ga duk Wanda aka kulle mishi layin sa ta inda zai Kara hada layin nashi ga Kuma Wanda bashi da NIN saiya hanzarta domin yaje yayi.


Kanfanin sadarwa sun kulle layin waya
Kanfanin sadarwa na MTN, Airtel, GLO, 9mobile, sun kulle layin waya bayan mutane sun hada da NIN nasu

Takaitacen bayani akan inda zaku hada SIM card naku da NIN na ko wani kanfanin sadarwa Kamar su MTN, Airtel, GLO, 9mobile.

Ga hanyar da zakabi in kanason ka duba NIN number naka da Kuma lambobin da zaka danna Dan ka hada layin ko wani kanfanin sadarwa da NIN

1. In kanason ka duba NIN naka zaka danna *346#. Kana dannawa zasu cire naira #20 sai su turo maka. Note: wasu kanfanin sadarwa ta text message suke turawa wasu Kuma pop-up massage ne akan screen kawai zaka ganshi sai ka samu takarda da biro ka rubuta domin karya bace

2. Masu layin MTN zaku danna *785# domin hada layin ku na MTN da NIN, misali zakusa *785 * NIN number naka# shikenan sai ka danna Kira, zasu turo maka da text. Note: wasu kanfanin sadarwa ta text message suke turawa wasu Kuma pop-up massage ne akan screen kawai zaka ganshi sai ka samu takarda da biro ka rubuta domin karya bace

3. Masu layin Airtel zaku danna *121 *1# domin hada layin ku na Airtel da NIN, misali zakusa *121 *1# NIN number naka# shikenan sai ka danna Kira, zasu turo maka da text. Note: wasu kanfanin sadarwa ta text message suke turawa wasu Kuma pop-up massage ne akan screen kawai zaka ganshi sai ka samu takarda da biro ka rubuta domin karya bace

4. Masu layin 9mobile zaku danna *200 *8# domin hada layin ku na 9mobile da NIN, misali zakusa *200 *8# NIN number naka# shikenan sai ka danna Kira, zasu turo maka da text. Note: wasu kanfanin sadarwan ta text message suke turawa wasu Kuma pop-up massage ne akan screen kawai zaka ganshi sai ka samu takarda da biro ka rubuta domin karya bace

5. Masu layin GLO zaku danna *901# domin hada layin ku na GLO da NIN, misali zakusa *901 * NIN number naka# shikenan sai ka danna Kira, zasu turo maka da text. Note: wasu kanfanin sadarwan ta text message suke turawa wasu Kuma pop-up massage ne akan screen kawai zaka ganshi sai ka samu takarda da biro ka rubuta domin karya bace.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page