News

kulle layin waya a Nigeria Ga duk Wanda be hada da NIN ba

Gomnatin tarayya tayi barazanar kulle layin waya na mutanen Nigeria ga duk Wanda be hada layin wayan shi SIM da national identification number (NIN)

Gomnatin Nigeria tayi barazanar kulle duk wani layin waya SIM da ba’a hada shi da NIN ba a yau litini 04 April 2022.

Hakan ya faru ne ta inda gomnati ta sanar cewa ta bada umurnin da ko wani Dan Nigeria daya hada layin wayan shi da NIN tin December 2022 saboda tabarbarewan tsaro da yake faruwa a wan Nan kasa.

You can also read. Government barred unlinked sim card

Kamar inda suka fada sunbada dama tin December 2022 Amma kungiyoyi da kanfanonin sadarwa suna ta rokon aziki da a Kara bawa mutane dama domin su Kara hada layukan su da NIN saboda mutane da yawa Basu samu yin NIN ba bare har su hada layukan nasu da NIN.

Gomnatin tarayya ta bawa kanfanonin da dama da wasu Yan kasuwa da kanfanonin sadar da zumunta domin su Samar da mashina nayin rigistan NIN Domin a samu saukin Samar da NIN ga mutanen Nigeria.

Gomnatin tarayya tayi kokarin ta Samar da wan Nan hanya na hada SIM da NIN ta hanyar wasu nambobi domin a Samar da sauki da Kuma rage cinkoso wajen taruwan mutane saboda COVID-19 ko wani kanfanonin sadarwa suna da nasu number hada SIM da NIN.

Ministan sadarwa isah Ali pantami ya bada sanarwan cewa dole ne ko wani Dan Nigeria ya hada SIM nashi da NIN Domin Samar da tsaro a kasa, gomnati ta bada dama ga ko wani Dan Nigeria daya hada layin wayan shi sim card da NIN nashi inda muka bada Dama lokacin da yawa.

Daga yau 04 April 2022 za’a yi barred duk wani sim da yake Nigeria ya zama bazai iya Kiran waya ba indai har be hada SIM nashi NIN ba Kamar inda Gomnatin Nigeria ta murta.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page