News

Sultan sokoto ya sanar da ganin watan Ramadan 2022

Sultan sokoto Ramadan 2022 gobe asabar 2 ga watan April za’a tashi da azumin Ramadan na shekaran 2022

Sultan sokoto Ramadan 2022
Azumin Ramadan 2022

(Sultan sokoto) Sarkin musulmi sultan sokoto ya sanar da ganin watan Ramadan na 2022 inda ya sanar cewa gobe asabar 2 ga watan April 2022 za’a tashi da azumin watan Ramadan.

You can also read 

Sarkin musulmi sultan sokoto ya Kara da cewa musulmai da su dage da ibada Kuma su saka wan nan kasa namu me Albarka a Cikin adu’a nasu.

Wan Nan wata na Ramadan Kamar inda aka sani wani wata ne me girma ga dukkanin wani musulmi na kwarai a duniya.

Wata ne Wanda ake ibada wata ne Wanda ake entar da bayi wata ne Wanda ake yafe zunubai gaba daya wata ne Wanda kake Samar ma kanka da Aljanna da kyawawan ayuka.

Ya kamata duk Yan uwa musulmai dasu dage wajen temaka ma Yan uwa na kusa Dana nesa da mokotan su ga Wanda Basu da karfi sai a temaka musu don su samu saukin azumi.

Ganin wata a Saudi Arabia

Muna rokon Allah da yasa muna cikin Wanda za’a yi ma gafara Kuma a entar dasu a wan Nan wata me Albarka.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page