Hausa NewsKannywood

Ado gwanja chas asosa: Babu Wanda ya Isa ya Hana ni waka

Ado gwanja

Wan Nan shahararen mawakin matan Ado gwanja chas asosa yace Babu Wanda ya Isa ya Hana shi waka don bashi ne kadai mawaki a garin Kano ba.

Kamar inda ya fada a Wani hira da akayi dashi a yau, ga video muryan Ado gwanja mam kuji abinda yake Fadi ????????

 

Da mawaka kala kala a garin Kano masu waka na batsa amma sai waka na ne kadai aka Saka ma Ido, a fada min Wani kalma Wanda ta zama na banza acikin chas da asosa dukan su kalaman Hausa.

Waka na Riga nayi ta Kuma na siyar da ita don haka bazan Hana Wanda ya Siya yayi anfani da abinsa ta inda yaga dama ba Kuma a lokacin da yaso.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page