EducationNews

Waec result 2022: https://www.waecdirect.org

Waec result 2022: https://www.waecdirect.org

Alhamdulillah abinda ake Jira na jarabawan waec result 2022 ya fito. (https://www.waecdirect.org)

Hanya Mafi sauki da zaku duba waec result 2022 naku shine ku danna wan Nan link din waec result 2022 checker online

Idan kuka shiga sai ku Saka duk Wani Abu da ake nema kamar su extermination number, exam year zaku ganshi a 2022, sai Kuma sauran abubuwan kamar inda zaku ganshi acikin wajen.

Kamar inda waec suka fada acikin Kashi %100 na mutanen da suka rubuta jarabawan waec Kashi %72 ne suka tsallake ba tare da Wani matsala ba.

Suran Kashi %28 sune Wanda basuci jarabawan ba da Kuma masu exams masu Satan amsa ko wuru-wurun jarabawa sune Wanda aka rike jarabawan su Ba’a saki ba, sai Kuma Wanda Basu samu Daman rubuta jarabawan gaba daya.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page