Hukuma me zaman kanta wato inec ta sanar da wa’adin Karin lokacin yin katin zabe ga mutanen Nigeria zuwa 31/07/2022 shine ya zama talatin da Daya ga watan juli kenan. (INEC PVC)
Hakan yazo ne bayan nasaran hukuma me zaman kanta ta inec ta samu a zaman su na kotu da kungiyar Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP). (INEC PVC)
Inda kungiyar ta shigar da inec Kara akan dole taci gaba da yin katin zabe su basuga dalilin da zaisa kotun suce sun gama katin zabe ba bayan akwai sauran Lokaci me yawa kafin zabe na kasa gaba daya.
A ranar laraba ne 13/7/2022 hukumar ta inec ta samu nasara akan wan Nan shari’a da (SERAP) takai karanta, bayan kwana Daya da wuni Daya da wan Nan nasara da inec ta samu shine ta fitar da sanarwan ta Kara wa’adin yin katin zaben ne da kwana 15 kacal Wanda shine zai kare zuwa 31/7/2022. (INEC PVC)
Kamar inda kotun ta bayyana hukamar ta inec tana da damar da zata tsayar da katin zabe akoda Wani irin Lokaci takeso, haka Nan zata iya ci gaba da yin katin zabe in tana so har zuwa kwana 90 kafin babban zabe kamar inda kundin tsarin zabe na kasa ya tanadar. (INEC PVC)
One Comment