Hausa NewsVideos
Kalla video abinda shek guruntum yayi bayan Yan bindiga sun tare su a hanya har yasa Basu kamasu ba suka tafi
Video Abinda Shek Guruntum Yayi
Innalillahi wa’inna ilaihi rajiun Yan bindiga sun tare malam shek guruntum tare da mutanen shi akan hanyar su ta zuwa wajen karatu.
Kalla video abinda ya faru da guruntum da mutane sa da abinda sukayi suka gudu Ba’a kamasu ba ????????
Tabbas wan Nan Abu ya tada hankalin mutane da dama ta inda babban malamin kamar wan Nan ace masu garkuwa da mutane zasu tare su.
Amma cikin iKon Allah wan Nan abinda shek guruntum sukayi da jama’ar su yasa Ba’a kama ko Daya daga cikin su ba.
Dukda an Bude ma Daya daga cikin motar su wuta amma dai Allah yasa sun gudu Ba’a kama kowa ba.
Allah ya Kara tsare mana malaman mu da sauran talakawan Nigeria gaba daya