Hukumar INEC sun dakatar da sabonta yin katin zabe
Ra’ayin Matasa yayin da hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta kammala rijistar katin zabe a Najeriya,
Sakamako ya nuna cewa an samu karuwar sabbin mutane da suka yanki katin zaben,
kuma yawancin su matasa ne. (Hukumar INEC)
Also read: Bayanin wani sanata dake jam’iyan APC da ya tsage gaskia kan tsige buhari
Mora garabasan yin browsing kyauta da Glo naka
Dalilin da yasa aka qara kwanaki
A kwanakin baya hukumar din tace ta kulle yin register,
Sai aka sama wasu kungiyan da suka kadasu a kotu,
Cewa, ya za’ayi a kulle register yin zabe tun yanzu?
Kamata yayi ace sai an kusa da zabe sai a kulle abawa jama’u katin quriansu.
Bayan zaman da suke hukumar INEC din taci nasara a kotu.
Sai suka qara sati biyu daga lokacin da sukayi nasaran.
A yanzu suna shirin kullewa kuma ganin wanda sukafi yawan rigistan katin zaben matasa ne.
Shin wannan yana nuna cewa matasa sun shirya kawo sauyi a siyasar Najeriyar ke nan ta hanyar kuri’a?