(Abuja blasphemy) An kashe Ahmad Usman a garin Abuja
(WaniAbuja blasphemy) wani mutum me suna Ahmad Usman Dan Kato da gora an kashe shi an Kona gawar sa a garin Abuja.
Kamar inda wasu daga cikin Wanda abin ya faru agaban su inda suke cewa Basu San ainihin abinda ya Fara faruwa ba akan abin Amma dai sunji kawai anfara jifa da duka ne na Ahmad Usman wai cewa yayi 6atanci ga Allah.
A haka Nan dai wan Nan mutane sukayi ta dukan wan Nan Dan Kato da gora Ahmad Usman har Saida suka aikashi lahira suka Kona gawarsa.
Daga wani majiyar ance yazo kama wani bawan Allah ne inda mutane suke ta bashi hakuri yaki hakura shine daga Karke yayi batanci ga Allah.
You can also read: sabuwar wakar dauda kahutu rarara
Wani majiyar Kuma an Saka doka ne a dinga tashi daga wajen sna’a Amma wani bawan Allah be tashi ba shine suka kamashi har yayi batanci ga Allah.
Daga wata majiyar Kuma wan Nan mutane da suka aikata hakan Yanshi’a ne.
To abin tambaya anan shin da gaske ne wan Nan mutum yayi batanci ga Allah mutane kowa ya shida ko Kuma aa kazafi ne akayi mishi?
To koma dai mene ne muna rokon Allah daya Kara tsare mu.