Sirrin Aure

Amarya da Ango a Daren Farko (Jinin Budurci)

DAREN AMARCIN AMARYA DA ANGO

ango da amarya
daren markon mata da miji

(Amarya da ango a daren farko “Jinin Budurcin”) Daren amarci ko kuma nace daren farko wajen ango da amarya wani babban dare ne da babu irinta a wajen ango da amarya a rayuwan su musamman ace auren farko ne kuma dukan su babu wanda ya taba iskanci a cikin su abin nufi ita bata taba kwanciya da namiji ba haka shima be taba kwanciya da mace ba kafin suyi auren, domin a duk lokacin da mace ko namiji suka taba iskanci a tsakanin su kafin suyi aure ko kuma suka taba iskanci dai koba a tsakanin su ba to koda sunyi aure ba zasu more ma wan nan babban daren nasu da babu kamarta a tsakanin su. sha’awar mace

ABU NA FARKO BAYAN ANSHIGA DAKI

Yana da kyau a kulla aure bisa sharadi na adinin musulunci wato ayi shi domin Allah a dauke shi a ibada, bayan ango ya shigo daki ya samu amaryarsa tinda dai nasan yanzu andena wan nan aladan na abokai sukai ango daki ko kuma ango yazo ya samu wasu kawaye a daki, a lokacin da ka shigo sai ku gode ma Allah dayin nafila da kuma adu’a domin neman shirya da zaman lafiya da zuri’a masu albarka.

adua na amarya da ango
amarya da ango a daren fako

ANINDA ZAKU FARA NA NISHADI

Abinda ango da amarya ya kamata su fara bayan godiya ga Allah shine suci abinda Allah yaba wan nan ango yazo dashi nama ne kaza ne kayan marmari ne ko madara ne koma dai mene ne Allah ya bashi ikon zuwa dashi wanda zai kara musu sha’awa da ruwa sosai, bayan angama sai ya fara janyota a jiki yana dan mata wasanni da kalamai masu dai dana raha a lokacin tsigan jikin ta zai tashi shima sha’awa zata kara zuwa mishi don yaga danyan nama a gaban shi kyauta ya kwana yana ci, daga nan zasuyi ta wassani dai a hankali kar yayi mata dole don kunsan mata akwai kunya ba komai zata iya maka a lokacin ba ( hmm koda yake matan da ne ko hhhh) duk dai wassanin daya kamata suyi shi musamman wajen kirjin ta kasan inda ya kamata kai musu da hanun ka kuma da bakin ka, daga nan kuma sai…..

https://hausatiktok.com/2022/01/28/hanyoyi-da-zakabi-don-ka-dade-akan-matarka-baka-kawo-ba/

INDA ANGO ZAI SHIGA A MARYA DAREN FARKO

Bayan sun gama wassani dole a lokacin gaban ta ya jike sosai saboda kunsan an shiryata da kayan ni’ima da wasu magani daban daban daga gidan su, sai ka fara tinanin ya za’ayi ka shige ta nan ne kuma aikin yake indai har a budurwa ka same ta, saboda wajen a matse yake ko dan karamin yatsa aka tura shi a ciki sai mace taji zafi bare kuma ace kasan wan nan katon azzakarin naka, sai ka ciro azzakarin naka ka fara goga shi a gaban ta a hankali kana dan turawa kadan kadan karka tura da karfi zaka bare musu yarinya yakai ga har sai anyi dinky, a haka dai zakai ta yi inba ka samu shiga a ranar b aka bari sai gobe haka zakai tayi kona kwana nawa ne har sai hanyan y agama budewa gaba day aka wuce, amma akwai abubuwan da amarya ya kamata ta shafa kuma tasha zai temaka muku wajen saukin samun hanya da wuri, amma fa da kazo zuwa daya kaji ka shige zuruf hmm to kasan mene ka auro dukda wata koda tana buden ne ba zata bark aka shigeta zuruf dinba zatai ta matse kafanta ne tana maka kuka wai da zafi badai zata bark aka shiga lokaci guda ba don karka gane tayi shakaka a waje. karka manta nema dubaru ko magani da zaka dade akan matarka

TAYAYA AKE GANE MACEN DATA TABA ISKANCI KO NAMIJIN DAYA DABA ISKANCI?

Akwai hanyoyin da ake iya gane mace kona miji da suka taba iskanci kafin suyi aure musanman ma na mace amma dai kuma da dan dibarbaru da mazan ko matan sukeyi don kar agane suna taba iskanci kafin aure, inbamu manta ba abaya anyi lokacin da farin zanin gado ake shinfida ma amarya don agane jinin budurcin ta yana nan ko kuma babu, duk macen da aka samu jinni shikenan tasha, macen da ba’a samu jinni ba kuwa ta shiga uku yar iska ne, a hakan sai wasu matan suke anfani da reza suna yanka jikin su don su fitar da jinni.

KADAN DAGA CIKIN HANYOYIN DA AKE GANE MACE KONA MIJI DA SUKA TABA ISKANCI:

Da yawan wasu da suka taba iskanci a waje mace kona miji zakuga sunsan komai misali hanyar da ake shiga don namijin da be san hanyar ba ko kallon wajen yayi be zama dole ya gane nan wajen bane saboda zai ga wajen kamar rami biyu ne haka nan kuma zaiga yayi mishi karami zaiyi tinanin anyya azzakarin shi zata shiga wajen kuwa, san nan a lokacin daya fara kokarin sawa zaiji taki shiga zai kokarin ya kara dubawa don yana tinanin kila ba hanyar bane (amma fa in har itama a budurwa ya sameta) haka nan da nan zasuyi inda ake kwanciyar auren ba tare da wani tangarda ba saboda sun saba, dukda dai ilimi yazo yanzu ana iya karanta komai, amma koda mace kona miji sun karanta ba zasu iya gane komai ba indai har ba sunyi shi a zahiri bane, don kunsan komai practical yafi theory.

JININ BUDURCI BUDURWA WANDA AKA BUDA GABAN TA

Kana saka azzakarin ka zakaji ta shige zuruf koda kuwa tayi anfani da maganin mata don ta hade ba zata taba komawa kamar inda Allah yayi ta ba, koba a samu jinin ba saboda da yawan mata wasu abubuwa suna tsinka musu jijiyar budurcin su ya zama jinni ya riga ya fita

Misali:

  1. jinin haila mai nauyi
  2. hawan keke ko doki, bishiya, ko kuma hawan wani abu dai a sama.
  3. tsalle-tsalle ko yawan gudu, ko daukan kaya me nauyi sosai
  4. ko saka hanu a cikin faji ko kma iskancin da mazawan nan sune kadan daga cikin abinda ke tsinka jijiyan budurwa ya zama babu jinin budurci, amma fa be cika bude mace ba sai dai in tana gudu sosai kamar gasan tsere to wasu daga cikin irin wan nan matan sune zakuga sun bude.

NAMIJIN DAYA TABA ISKANCI KAFIN AURE

Kadan daga hanyar da ake gane namijin daya taba iskanci, amma dai kamar inda nace a sama yanzu akwai dubaru da yawa da maza da mata sukeyi ta inda be zama dole ki gane hakan ba, namijin daya saba iskanci a waje kafin aure zakiga yasan hanyan farjin ki kuma yasan duk dubaran dazaiyi ya shige ki a ranar farko koda ko kina jin zafi baki so, kuma yasan duk kala-kalan kwanciyar da zai saki, amma fa kamar inda nace be zama dole don kinga hakan ya nuna miki mijin ki ya taba wan abu a waje ba.

zaku iya karanta ruwan maniyin mace dana miji

ABINDA KE KAWA ZAMAN LAFIYA A AUREN

Duk wan nan abubuwan dana lisafa gaba daya karku taba saka shi a cikin ranku saboda ko Allah muna mishi lefi ya yafe mana a lokacin da masoya suka hadu da juna ya kamata su manta da duk wani abu da dayan su ya aikata a baya na rashin kyautawa tinda har Allah ya kawo shiriya, a manta da komai ayi aure aci gaba da ibada, a duk lokacin da daya daga cikin masu aure suka saka idanu don gane wani daga cikin su koya taba iskanci to ku sani cewa shedan ne zaita saka muku waswasi a zukatan ku har kuga kamar daya daga cikin ku ya taba iskanci kafin kuyi aure, abinda yafi alheri shine tin daga namijin har mace kawai kusa ma ranku zakuyi aure kuma aure ibada ne sai kuci gaba da neman temako a wajen Allah.

mango de.

hausatiktok

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page