Kannywood

Umma shehu: Ana cinmu Kuma Ba’a ganin darajar mu inji jarumar kannywood

Umma shehu kannywood

Wata babban jarumar kannywood wato Umma shehu ta koka da irin abubuwan da suke faruwa da ita da sauran kawayenta, kalla abinda tace a cikin wan Nan video ????

Kamar inda zakuji a wan Nan video da yake sama Umma shehu da ita da kawar ta zakuji sun koka akan inda mutane suka mayar dasu kamar dankali ana cinsu ana kushe su.

Hakan ya biyo bayan inda Umma shehu suka ga abubuwan da suka yawaita ne a social media da sauran wurare musamman ma a TikTok.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page