Life Style

Labarina season: Fati washa ne yanzu a matsayin nafisa Abdullahi acikin Shirin labarina

Labarina Hausa series

Labarina season: ci gaban Shirin labarina yazo da Wani sabon salo ta inda Fati washa itace ta maye gurbin nafisa Abdullahi ga video Nan don ganin kadan daga cikin shirin

Wan Nan Shirin na labarina me dogon zango Kuma me farin jini wajen masoya da yawa ya samo wata sabuwar jaruma Wanda zata maye gurbin nafisa Abdullahi wato Fati washa.

Masu kalona da saurarona me kuke tinani akan wan Nan sabuwar jaruma wacce ta kasance a matsayin nafisa Abdullahi, shin Kuna ganin zata iya yin kamar na nafisa Abdullahi zata iya jure duk Wani gwa-gwarmaya kamar na nafisa acikin wan Nan Shirin.

Tabbas nafisa Abdullahi tayi kokari sosai ganin inda ta taka rawa wajen fito da wan Nan film inda ta fito a Wani matsayi na kaskanci da tozarci da rashin zuciya.

Shugaba kasa buhari yace Nigeria Kuna cikin Dadi idan kuka duba sauran kasashe

To a yanzu dai sai an fara haska wan nan film zaku iya Gane wan Nan sabuwar jaruma zata iya Kara dawo da darajan labarina kamar baya ko Kuma a’a, (labarina season)

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page